Jami’ai sun ce mutane bakwai ne suka ɓace tun bayan da wani hatsari ya faru cikin dare, wanda ya rutsa da jirage biyu samfurin helikwafta na...
Wani ɗan kasuwa, Ssaalongo Nsikonenne Habib Ssezzigu, ya auri mata bakwai a rana guda a ƙasar Uganda. An yi bikin auren ne a ƙauyen Bugereka, a...
Kula da lafiyar ido yana da mahimmanci ga lafiyar gaba ɗaya. Duk da yake babu ‘ya’yan itace ɗaya da zai iya tabbatar da cikakkiyar gani, haɗa...
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Haɗarin Daji da ke Arewa maso Yamma sun kashe ‘yan bindiga bakwai tare da ƙwato bindiga guda ɗaya da babura...
Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun yi garkuwa da ɗaliban jami’ar Jos su bakwai. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Mutane bakwai ne ake fargabar sun mutu, wasu da dama kuma sun kwanta a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an yi shi da...
“Har yanzu muna ci gaba da fata,” in ji wata ɗaliba ‘yar Najeriya mai shekaru 22 a Khartoum, babban birnin ƙasar Sudan, wanda ke jiran wata...