Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce wasu ‘yan ba-ni-na-iya ne suka bayar da sunan Maryam Shetty don naɗa...
Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Kwara, Paul Odama, ya bayar da umarnin kama wani sufeton ‘yan sanda mai suna Stephen Yohana a cikin wani faifayin bidiyo...