Tag: Bacewa
-
Yadda rago ya ɓace a motar haya daga Bauchi zuwa Kano
Mamaki da al’ajabi ne ya kama al’umma a tashar mota ta Gidan Mangwaro da ke titin Ibrahim Taiwo a jihar Kano bayan da wani direban mota da aka loda masa rago daga garin Bulkachuwa na jihar Bauchi, ya neme shi sama ko ƙasa ba a ganshi ba bayan ya isa tashar. Rahma Radio ta rawaito…