‘Yan sanda a jihar Legas sun cafke wasu ‘yan fashi da makami guda biyu da suka ƙware wajen fesa barkono domin yin fashi wa masu tuƙa...
’Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 11 a ƙauyen Kubuwo da ke ƙaramar hukumar Kagarko a Jihar Kaduna, inda suka buƙaci naira miliyan 16...
Gwamnatin Jihar Yobe ta ɗage dokar hana hawa babura a Yobe ta Gabas, yankin da ya ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai a jihar. Ɗagewar ta soma aiki...