Tag: Babbar Sallah
-
Bukukuwan Idin babbar Sallah: Al’umma su bawa ‘yan sanda haɗin kai – Kwamishinan ‘yan sanda
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe, ya yi ƙira ga al’ummar jihar Yobe da su bawa ‘yan sanda haɗin kai a bukukuwan babbar sallah. Ya yi wannan ƙiran ne a wata takarda da kakakin ‘yan sandan jihar Yobe Dungus Abdulkarim ya fitar a ranar Talata. Ya ce wannan shi ne nanata ƙudurin rundunar ‘yan sandan jihar…
-
Babbar Sallah: Hukumar NSCDC ta tura jami’ai 2,500 a Kano
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC), ta ce ta tura jami’an tsaro 2,500 ɗauke da makamai domin samar da tsaro a lokacin bukukuwan Sallah da kuma bayan bukukuwan Sallah a jihar Kano. Kwamandan hukumar NSCDC a jihar, Lawal Falala, ya shaidawa manema labarai a Kano ranar Litinin cewa tuni aka ɗauki matakan tsaro masu…