Daga Nusaiba Hussaini Shugaba Bola Tinubu ya ce ana ci gaba da binciken ƙwaƙwaf na babban bankin Najeriya (CBN). Shugaban ya kuma ce ana shirin yin...
Babban bankin Najeriya ya dage kan cewa babu gudu babu ja da baya a ranar 31 ga watan Junairu na wa’adin tsofaffin takardun kuɗi na Naira...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi martani kan labarin nan da ya bazu a ranar Litinin cewa jami’anta sun yi kutse a hedkwatar babban...