An gano wani babban kabari a Asibitin Al Shifa da ke Gaza, a cewar wani rahoton Al Jazeera Arabic. Ma’aikatar Lafiya ta Gaza da Rundunar Ƴan-kato-da-gora...