Tag: Baƙi
-
‘Yan sanda a jihar Yobe sun hana sanya wa mota baƙin gilashi da rufe lambar mota
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe, ta haramta amfani da gilashin baƙi a motocin hawa da rufe lambobin mota da kuma lodin wuce ƙa’ida, musamman Keke NAPEP. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Dungus Abdulkareem ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya ce Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Garba…