Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah ƙarama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kotun sauraron ƙarar zaɓen gwamnan Kano ta soke nasarar Abba Kabir Yusuf, a matsayin halastaccen gwamna. Sannan ta ayyana ɗan takarar jam’iyyar APC,...
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta janye duk wasu manufofin da ake ganin na yaƙi da talakawa...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Laraba 19 ga watan Yuli 2023 a matsayin ranar ɗaya ga watan Muharram na sabuwar...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yunin 2023 a matsayin hutun babbar Sallah (Eid-El-Kabir). Sanarwar na ƙunshe...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokaraɗiyya ta 2023. Hakan na ƙunshe ne cikin...