Bayan ɗaurin aurensu da wata biyu kacal, wata matar aure mai suna Salamatu Suleiman, ta shigar da ƙara kotu akan a raba auren, saboda rashin lafiyar...
Wani magidanci mai suna Simon Williams ya nemi a ba shi damar cigaba da mallake nonuwan tsohuwar matarsa tare da morarsu a wani ɓangare na sasantawar...