Matakan da Limaman Jihar Neja suka ɗauka kan auren marayu 100 da Ministar Mata ke inkari Limaman Masallatan Juma’a na Jihar Neja da Kwamitin Malamai da...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Daga Maryam Umar Abdullahi Aƙalla mata 35 ne suka ɓace bayan da masu garkuwa da mutane suka kama waɗansu mata da suka dawo daga wani ɗaurin...
Daga Maryam Umar Abdullahi Ana zargin wani mahaifi mai suna Umar Abubakar bisa laifin aurar da ’ya’yansa mata biyu ga wani malaminsa mai suna Gausu Mustapha...
A ƙasar Somaliya, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 – 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a...
Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-Ma A wani rahoto da muke samu na wata mata mai suna Angela cewa mijin ta ya sake ta, biyo bayan yadda ciyar...
Masarautar Gumel ta fitar da dokokin yin aure a sauƙaƙe. Masarautar Gumel dake ƙaramar hukumar Gumel a Jihar Jigawa ta fitar da wasu dokoki da ƙa’idoji...
Wata kotu mai daraja ta ɗaya da ke Kubwa, Abuja, ta raba auren wata 10 da aka yi tsakanin wata ma’aikaciyar gwamnati, Wasilat Saka da mijinta,...
Auren nan mai ban sha’awa na tsohuwar jarumar Kannywood, Wasila Isma’il, da darakta kuma jarumi Al-Amin Ciroma, ya mutu, kamar yadda mujallar Fim ta wallafa a...
Jami’an Tsaro a jamhuriyar Nijar sun damƙe wani Malamin addinin musulunci mai suna Malam Gausi Almustapha bisa zargin sa da wuce gona da iri, inda ya...