Shugabannin ƙasashen Afirka sun buɗe wani taro na kwanaki biyu a ranar Asabar, yayin da nahiyar ke kokawa da juyin mulki da rigingimu da rikicin siyasa...
Shugaban Somalia Hassan Sheikh Mohamoud ya zargi jami’an tsaron Habasha da yunƙurin hana shi shiga zauren taron Ƙungiyar Tarayyar Afirka da ake yi a Addis Ababa,...