Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani ga ɗan takarar shugabancin ƙasar na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023 Atiku Abubakar kan sukar da ya yi wa...
Jam’iyyar NNPP ta ce a shirye take domin yin haɗaka da kowace jam’iyyar adawa kamar yadda tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya buƙata. Muƙaddashin shugaban...
Daga Ibraheem El-Tafseer Wata kotu a Amurka ta umurci Jami’ar Jihar Chicago da ta bai wa Atiku Abubakar damar ganin takardun karatun Shugaban Najeriya Bola Tinubu....
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan takarar na manyan jam’iyyun adawar Najeriya, Atiku Abubakar na PDP da takwaransa Peter Obi na Labour Party sun garzaya gaban Kotun Ƙolin...
Ɗan takarar shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya sake shan kaye a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu, nasara ya kasa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar SDP, Adewole Adebayo ya buƙaci Peter Obi na jam’iyyar Labour (LP) da Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da su amince...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta doke jam’iyyar APC mai mulki a jihar Katsina,jihar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar,...
‘Yan takara shugaban ƙasa na jam’iyyun siyasa 18 da za su fafata a zaɓen ranar asabar sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja. Waɗanda...
Fitaccen mawaƙi kana jarumin fina-finan Kannywood, Naziru Ahmad da aka fi sani da Sarkin Waƙa, ya yi ikirarin cewa an yi masa tayin Naira miliyan 150...