Tag: ASUU
-
Ya zama dole ASUU ta biya diyya ga daliban da suka bata – Minista
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Alhamis din yau, ya ce alhakin ƙungiyar malaman jami’o’i ne ta biya ɗaliban lokacin da suka ɓata a yajin aikin na watanni shida, ba gwamnatin tarayya ba. Ya kuma ce gwamnati ba za ta amince da buƙatar ƙungiyar na biyan malamai kuɗaɗen alawus-alawus ɗin su na tsawon watanni shida…
-
Anya yajin aikin ASUU yana damun ‘yan siyasarmu kuwa? -Ahmed Musa
Shaharraen ɗan wasan kwallon ƙafan Najeriya, Ahmed Musa, ya ƙalubalanci ‘yan siyasar Najeriya kan yadda suke tura ‘ya’yansu karatu a ƙasashen waje duk kuwa da yadda yajin aikin malaman jami’o’i ya ƙi ci ya ƙi cinyewa a Najeriya. Tun a watan Fabrairu ne daliban Najeriya ke zaune a gida, sakamakon yajin aikin da Kungiyar Malaman…
-
Ma’aikatan lafiyar Najeriya na barazanar shiga yajin aiki don goyon bayan ASUU
Ƙungiyar maaikatan lafiya a Najeriya ta yi barazanar shiga yajin aiki na sai abin da hali ya yi don nuna goyon baya ga kungiyar malaman jamio`i ASUU da sauran mayan makarantun kasar. Ƙungiyar ta ce ba daidai ba ne a ce an bar makarantun kasar a rufe fiye da wata biyar. Comrade Auwalu Yusuf Kiyawa,…
-
Yadda yajin aikin ASUU ya chanja min tunanina, daga Abubakar M Taheer
Tun bayan Tsunduma yajin aiki da malaman jami’o’i sukayi kimanin watannin Uku da suka shude,Na fara tunanin Wata hanya ce zan bi domin ribatar wannan lokaci na zaman gida. Ni Dalibine dake ajin Karshen A Jami’a (500L) wannan tasa nayi dogon nazarin sanarwar kaina mafita da kuma tunkarar rayuwa gaba gaɗi. Mahaifina ya daukin zunzurutun…