A ranar Alhamis ne kotun masana’antu ta ƙasa ta sanya ranar 30 ga watan Mayu domin yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar a...
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamil, ya umarci mambobin ƙungiyar ASUU da su kwantar da hankulansu game da iƙirarin da malaman suka yi na cewa an...
Shugabannin Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa. Jaridar Daily Trust Najeriya ta ruwaito cewa ƙungiyar ta shiga ganawar sirrin ne da...
Shugaban ƙungiyar malaman Jami’o’i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin ƙungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda basu da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta nemi afuwar ɗalibai da iyayensu game da yajin aikin da ƙungiyar malaman jami’a ta ASUU ta yi na wata takwas. Cikin wata...
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya, ASUU ta sanar da janye yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi. Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban ƙungiyar...
Kotun Ɗaukaka kara ta Najeriya ta umarci Kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasar, ASUU da ta gaggauta komawa bakin aiki ba tare da ɓata wani lokaci ba....
Gwamnatin Najeriya a ƙarƙashin ministan ƙwadago, Mista Chris Ngige, sun maka ƙungiyar malaman jami’o’in Najeriya wato ASUU ƙara a kotun ɗa’ar ma’aikata. A wata takardar da...
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya bayyana yadda gwamnatinsa ta shawo kan yajin aikin ƙungiyar malaman jami’a ta ASUU na tsawon wata huɗu a cikin kwana...
Wasu rahotanni sun bayyana da ke cewa gwamnatin Najeriya na duba yiwuwar soke ƙungiyar malaman jami’a ta ƙasar, wato ASUU idan ta ƙi janye yajin aikin...