Tag: Asabar
-
Kotu ta kori ƙarar da ke son a hana zaɓe ranar asabar a Najeriya
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da wani ɗan cocin Seventh Day Adventist ya shigar yana neman a haramta gudanar da zaɓe a ranar Asabar a Najeriya. A hukuncin da Mai shari’a James Omotosho ya yanke a ranar Laraba, ya bayyana karar a matsayin wani fada na rashin gaskiya,…
-
‘Yan sanda sun kama shugaban ƙabilar Igbo da yayi barazanar gayyato ‘yan ta’addan IPOB zuwa Legas
Fredrick Nwajagu, shugaban ‘yan ƙabilar Igbo wato Eze Ndigbo na yankin Ajao Estate a jihar Legas ya shiga hannun jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya na hukumar tsaron farin kaya ta DSS a wani samame da suka kai masa da safiyar yau Asabar. An kama Nwajagu ne bayan bayyanar wani faifan bidiyo da ya nuna shi…
-
Yadda yaro ɗan shekara 17 ya yiwa mata 10 ciki
Jami’an ‘yan sandan jihar Ribas, sun kama wani yaro ɗan shekara 17 mai suna Noble Uzuchi, tare da abokin karawarsa, Chigozie Ogbonna, mai shekaru 29, bisa laifin yi wa mata 10 ciki a wasu gidajen ƙyanƙyasar jarirai. Baya ga Uzuchi, da Ogbonna, ‘yan sanda sun kuma kama wasu mata biyu, Favour Bright mai shekaru 30…
-
Yadda matashi ya kashe kishiyar uwarsa da ƙanwarsa a Kano
A daran asabar ne wani magidanci ya iske gawar matarsa da ‘yarsa mai shekaru tara a lokacin da ya koma gida daga wajen harkokinsa ba yau da kullum, lamarin da ya tada hankulan al’ummar unguwar da lamarin ya abku, unguwar Fadama a Rijiyar Zaki a jihar Kano. A cewar mai magana da yawun rundunar’yan jihar…