Tag: Arewacin Najeriya
-
Abincin da ake nomawa a arewacin Najeriya, ya isa a ciyar da mutanen ƙasar nan – Farfesa Abdulkarim
Daga Abubakar M Taheer Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutse Farfesa Abdulkarim Sabo Muhammad ya bayyana irin damarmakin da Arewacin ƙasar ke da shi wajen noma dama ciyar da al’umma ƙasar gaba. Haka kuma ƙasar tana da hanyoyin kasuwancin kayan abincin tsakanin ƙasashen duniya. Farfesa Abdulkarim ya bayyana haka ne a karon farko da Masana…
-
Jami’ar Bayero ta Kano ta zama jami’a mafi inganci a arewacin Najeriya
Jami’ar Bayero, Kano (BUK), ta zama ta farko a Arewa, a jerin sunayen jami’o’in duniya na Times Higher Education 2023. Kan gaba a jerin jihohin arewa, BUK ita ce ta huɗu a Najeriya, inda jami’ar Ibadan ta zama ta ɗaya a ƙasar. Jami’ar Legas ita ce ta biyu, yayin da Jami’ar Covenant ita ce ta…