Labarai1 year ago
Wasu jihohi a arewacin Najeriya za su fuskaci ƙarancin ruwan sama – NEMA
Jihohin Kaduna, Kano, Bauchi, Jigawa, Yobe da birnin tarayya Abuja za su iya fuskantar ƙarancin ruwan sama. Babban Darakta na Hukumar ba da agajin gaggawa ta...