Tag: Amince
-
NCC ta gargaɗi dillalan wayar salula kan saye da sayar da na’urorin da ba a amince da su ba
Hukumar Sadarwa ta Najeriya, (NCC), ta gargaɗi masu sayar da wayar salula da ka da su saya ko sayar da na’urorin da ba su da inganci. Hukumar ta yi wannan gargaɗin ne a ranar Alhamis a yayin wani shirin wayar da kan jama’a a ƙauyen GSM Abuja. Mataimakiyar daraktan hukumar ta NCC mai kula da…
-
Gwamnatin Borno ta amince da tallafin karatu na musamman ga ɗaliban aikin jinya da ungozoma
Gwamnatin jihar Borno za ta ba da tallafin karatu na musamman ga ɗalibai marasa galihu da ke karatun aikin jinya da ungozoma. Sakataren zartarwa na hukumar bayar da tallafin karatu ta jihar, Bala Isa ne ya bayyana haka a Maiduguri ranar Juma’a. “Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, na bayar da tallafin karatu na…
-
Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa a jihohi
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa a jihohin ƙasar 36, a wani mataki na rage wa ‘yan ƙasar raɗaɗin cire tallafın man fetur. Shugaban ya amince da matakin ne a lokacin taron wata wata na kwamitin kula da asusun raba kuɗin, shiga na gwamnatin…
-
Tinubu na neman majalisa ta amince da kuɗin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya buƙaci majalisar dokokin ƙasar da ta ƙyale shi ya nemo ƙarin fiye da dala miliyan ɗari biyar don samar da tallafi a wani mataki na rage raɗaɗin cire tallafin man fetur. Cikin wata wasiƙa da ya aike wa majalisar wakilan ƙasar, shugaban ya buƙaci ‘yan majalisar da su yi wa…
-
Gwamnan Bauchi ya amince da ɗaukar ma’aikata 1,684
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya amince da ɗaukar ma’aikata sama da 1,684 a ma’aikatu da hukumomi daban-daban a faɗin jihar. Shugaban ma’aikatan gwamnati na jiha Alhaji Yahuza Haruna ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai kan wannan ci gaban ya ce ya ƙunshi ɗaukar malamai 1,000 da suka haɗa da…
-
Dalilin da ya sa na amince da Tajudeen Abbas akan Betara – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana dalilin da ya sa ya amince da Tajudeen Abbas a matsayin kakakin majalisar wakilai a kan wani ɗan takarar jihar Borno, Mukthar Betara. Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa jam’iyyar APC mai mulki ta naɗa Abbas wanda ya fito daga jihar Kaduna da Benjamin Kalu daga Abia…
-
PSC ta amince da korar jami’an ‘yan sanda 3, ta kuma rage ma’aikata 5 daga aiki
Hukumar da ke kula da aikin ‘yan sanda, PSC, ta amince da korar jami’an ‘yan sanda uku tare da rage masu muƙami biyar. Shugaban ‘yan jarida da hulɗa da jama’a na PSC Ikechukwu Ani ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Abuja, inda ya ce an tsawatar da wasu…
-
Ɓangarorin da ke gaba da juna a Sudan sun amince da tsagaita buɗe wuta
Ɓangarorin da ke gaba da juna a Sudan sun amince da tsagaita buɗe wuta na kwanaki uku da za a fara daga tsakar daren ranar Talata, yayin da ƙasashe da dama ke fafatukar kwashe ‘yan ƙasar su daga ƙasar da ke fama da rikici a Afirka. “Bayan zazzafar tattaunawar da aka yi cikin sa’o’i 48…