Gwamna Yusuf ya amince da sayen taki na naira biliyan 5 don manoman Kano Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sayan taki...
Majalisa ta amince wa Tinubu ciyo bashin $500m don sayen mitocin lantarki Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500...
Wata kotun Afirka ta Kudu ranar Talata ta amince tsohon shugaban ƙasar Jacob Zuma ya tsaya takara a zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Hon. Alhaji Mai Mala Buni CON, ya amince da biyan kuɗi Naira miliyan 708,158,208.77 domin biyan kuɗaɗen fansho ga ma’aikata...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da wasu kamfanonin jiragen sama guda uku da za su yi jigilar maniyyata aikin hajjin shekarar 2024. Kamfanonin jiragen da aka...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Isra’ila ta yi watsi da ƙudirin da Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya wanda ya amince a “tsagaita wuta” a Gaza. A wata...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe Alhaji Mai Mala Buni CON, ya amince da ɗaukar ma’aikata 158 da suka kammala karatun aikin jinya a Kwalejin koyon...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta amince da sayar da wayoyi 2,155 a ƙasar nan, kamar yadda a watan Yulin 2023, wayoyin da aka ƙera a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Wasu bayanai na nuna cewa sojojin na Nijar a yanzu sun ɗan sassauto inda suka nuna alamun yarda su tattauna da ECOWAS. A...
Daga Ibraheem El-Tafseer Majalisar dattawa ta yi fatali da yunƙurin ɗaukar matakin amfani da ƙarfin soji a kan Jamhuriyar Nijar. Majalisar ta yi ƙira ga membobin...