Tag: Amarya
-
Wata amarya a Bauchi, ta lakaɗa wa ‘yar kishiyarta duka, ta mutu har lahira
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wata matar aure ‘yar shekara 18 mai suna Khadija Adamu da laifin lakaɗa wa ‘yar kishiyarta mai shekara 5 duka ta mutu har lahira a yankin Kandahar da ke jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Auwal Musa Muhammad ne ya bayyana hakan a ranar Talata, 10 ga watan Oktoba, 2023, yayin wata…
-
Yadda uwargida takaima babbar ƙawarta hari, don ta auri mijinta
Wata uwargida ta ƙasa danne kishin ta, ta kai wa babbar ƙawarta duka saboda ta aure mata mijinta. A lokacin kammala bikin, sabuwar amaryar ta je ta gai da uwargidan kamar yadda akeyi a al’adance, kuma ana sa ran uwargidan za ta taryeta cikin maraba, kwatsam, sai ta kasa danne fushinta, ta kai mata hari…