Tag: Alƙalan
-
Abin da ya sa muka dakatar da Alƙalan kotunan Majistiri 3 – Hukumar kula da shari’a ta jihar Kano
Abin da ya sa muka dakatar da Alƙalan kotunan Majistiri 3 – Hukumar kula da shari’a ta jihar Kano Daga Idris Umar, Zariya Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da Alƙalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi a yayin gudanar da ayyukansu. Kakakin kotunan jihar Kano, Baba Jibo…