Tag: Al'umma
-
Isra’ila ta jefa dubban al’ummar Gaza cikin matsanancin matsalar rashin ruwa
Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya a Falasɗinu ta ce a yanzu ruwa ya zama “al’amari na rayuwa da mutuwa” ga mutanen yankin Zirin Gaza bayan da Isra’ila ta katse ruwan da suke samarwa. Hukumar ba da agaji ta Majalisar Ɗinkin Duniya da ke kula da ‘yan gudun hijirar Falasɗinu a yankin Gabas ta Tsakiya…