Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya bayyana cewa shi da wasu ministocin suna karɓar albashin Naira dubu 942,000 duk wata bayan an...
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi iƙirarin cewa zai yi wahala gwamnatin tarayya da na jihohi su biya albashin ma’aikatan gwamnati daga watan Yuni ba...
Gwamna Babagana Umara Zulum ya amince da a biya albashin ma’aikatan jihar Borno na watan Afrilu,saboda shagulgulan bikin sallar Azumi. Tawagar kafafen yaɗa labarai na Zulum...
Gwamnan jihar Kebbi Alhaji Atiku Bagudu ya amince da biyan albashin watan Afrilu ga ma’aikatan gwamnati a jihar nan take. Amincewar na ƙunshe ne a cikin...