Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da manhajar ɗaukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen biyansu albashi a tsarin nan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Jigawa ta yi watsi da tukwicin 10,000 da gwamnatin jihar za ta bai wa ma’aikatanta a matsayin...
Daga Maryam Umar Abdullahi A ranar Talatar nan ne, malaman firamare a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, suka gudanar da zanga-zanga a dandalin “Unity Fountain” da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce za a yi wa ma’aikatan Najeriya ƙarin albashi a wannan shekarar ta 2024. Shugaban ya ƙara da cewa “za...
Daga Ibraheem El-Tafseer Masu kula ko kuma masu gadin maƙabartu a jihar Yobe, sun yi ƙira ga gwamnatin jihar Yobe, da ta taimaka ta fara biyansu...
Mun samu labarin da ke yawo cewa an yi ƙarin kashi 114 cikin 100 na albashin shugaban ƙasa, mataimakin shugaban ƙasa, zaɓaɓɓun masu riƙe da muƙaman...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya ce yana tafiyar da jihar ne a kan bashi tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga watan Mayu....
Gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewa ta ƙara albashi mafi ƙaranci daga N30,000 zuwa naira dubu 40,000 duk wata domin rage raɗaɗin tattalin arziƙin da...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa mafi ƙarancin albashi na ƙasa na buƙatar bita don nuna haƙiƙanin gaskiya, yana mai jaddada cewa inganta rayuwar ‘yan Najeriya...
Hukumar kula da aikin ‘yan sanda (PSC) , ta amince da biyan albashin ma’aikatan ‘yan sanda na shekarar 2021/2022 waɗanda suka wuce kwalejojin ‘yan sanda da...