Hukumar EFCC ta titsiye Akanta-Janar ta Tarayya, AGF, Oluwatoyin Madein tare da kuma gayyatar ƙarin ma’aikatan ma’aikatar jin-ƙai kan zargin badaƙalar N585.2m. Wata majiya a EFCC...
An samu wani tsohon akanta a ofishin shugaban ma’aikata na Najeriya, Garba Abdullahi Tahir da laifin wawushe kuɗin ‘yan fansho da ya kai Naira miliyan 26...