Tag: Ajiye
-
Shugaban hukumar tsaro ya ajiye aiki kan zargin alaƙa da ‘yan bindiga daga naɗa shi
Jim kaɗan bayan rantsar da shi a matsayin shugaban kwamitin da zai kafa jami’an tsaron sa kai, Garba Moyi Isa ya yi murabus. Rahoto ya zo daga Leadership cewa Kanal Garba Moyi Isa mai ritaya ya sauƙa daga kujerar da gwamnatin jihar Sakkwato ta nemi ɗaura shi. Garba Moyi Isa ya yi murabus ne bayan…