Isra’ila ta hana al’ummar Gaza tafiya aikin Hajjin bana Dubban Falasɗinawa ba za su samu damar zuwa aikin Hajjin bana ba saboda Isra’ila ta mamaye yankin Rafah...