Ƙasashe da dama da ƙungiyoyi masu zaman kansu a faɗin duniya na caccakar Isra’ila kan kashe ma’aikatan agaj na ƙungiyar World Central Kitchen a Gaza. Shugaban...
Gwamnatin shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, na duba yiwuwar fara jefa kayan agaji ta daga sama a yankin Gaza da aka yi wa ƙawanya, a daidai...
Bankin Fidelity Plc ta bayar da tallafin kayan agaji ga ‘yan gudun hijirar da ke ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Da yake gabatar da kayayyakin...
Daga Haruna Yusuf Hukumar bayar da agajin gaggawa ta tarayya ta yi gargaɗin cewa jihohin da ke kewaye da babban birnin tarayya za su fuskanci iska...
Daga Najibullah Adamu Mazauna yankin Gujba ta gabas, al’ummar jihar Yobe da ta ƙunshi gundumomin siyasa guda biyar da suka haɗa da Goniri, Gotala/Gotumba, Daɗingel, Ngurbuwa...