Daga Ibraheem El-Tafseer Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya nemi afuwar aboka hulɗar sa sakamakon matsalar ɗaukewar sabis da kamfanin ya fuskanta a faɗin ƙasar....
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Marshal Hassan Abubakar ya nemi gafarar gwamnatin da jama’ar jihar Nasarawa dangane da harin saman da suka kai...
Fursunoni 72 da ke ɗaure a kurkuku a yankin Zariya a Jihar Kaduna sun samu afuwar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa mutum...
‘Yar wasan Super Falcons, Desire Oparanozie, ta nemi afuwarta saboda gazawar da ta yi ta canza fanareti a bugun daga kai sai mai tsaron gida a...
A ci gaba da kai hare-haren bama-bamai ta sama a wurarensu da maɓoyarsu da wasu sojojin saman Najeriya suka yi, wasu jiga-jigan ‘yan fashi da makami...
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya yi afuwa ga wasu fursunoni 80 da ke gidajen gyaran hali daban-daban a faɗin jihar. Gwamnan ya kuma amince...
Hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Kano (KEDCO), ta miƙa uzuri ga abokan hulɗar ta bisa rashin wutar lantarki da ake samu a jihohin Kano, Katsina da...