Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa wani ƙasurgumin kwamandan ƙungiyar ta’addanci na Boko Haram, mai suna Bulama Bukar, ya miƙa wuya ga dakarunta a yankin Gubio,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ta sanar da kama wasu mashahuran mutane 2 da aka fi sani da Ƙauraye, waɗanda suka shiga wani shago tare da...