Tag: Adalci
-
Gwamnan Neja bai yi mana adalci ba – Hukumar Alhazai
Gwamnan Neja bai yi mana adalci ba – Hukumar Alhazai Hukumar aikin Hajji ta ƙasar watau, NAHCON ta mayar da martani kan zargin da gwamnan jihar Neja ya yi mata na rashin shirya ingantaccen aikin Hajji a bana. Hukumar ta ce gwamnan bai yi mata adalci ba idan aka yi la’akari da faɗuwar darajar kuɗin…
-
Ka yi adalci, ka muhimmantar da ‘yancin ɗan’adam – ‘Yan Shi’a ga Tinubu
Membobin ƙungiyar Harkar Musulunci a Najeriya (almajiran Shaikh Zakzaky) wanda aka fi sani da ‘yan Shi’a, sun yi ƙira ga sabuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta yi maganin tauye haƙƙn ɗan Adam da ake tafkawa a kan jagoransu, Shaikh Ibraheem Zakzaky, da matarsa. A wani taron manema labarai da ƙungiyar ta gudanar a Abuja…
-
Wani uba da aka kashe ɗansa na neman adalci, ya koka kan diyyar naira dubu 600 da aka ba shi
Danjuma, mahaifin Mohammed Danjuma da aka kashe, ya koka yana neman a yi masa adalci, kan kisan gillar da aka yi wa ɗansa. An yi zargin kashe Mohammed mai shekaru 34, wanda ya kammala karatun digiri na biyu a makarantar horar da ma’aikatan jiragen ruwa ta Nigerian Maritime Academy da ke Oron, a ranar 7…
-
Zan yi adalci ga kowa, alƙawarin Tinubu ga ‘yan Najeriya
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta yi adalci idan aka zaɓe shi. Tinubu, wanda ya yi magana da harshen yarbanci, ya yi wannan alkawarin ne a wani taro da aka yi da shugabannin musulmi daga kudu maso Yamma a, a ranar…