Ƙasashen Waje10 months ago
Adadin waɗanda suka mutu ya haura zuwa 11,300 a Derna – Majalisar Ɗinkin Duniya
Adadin waɗanda suka mutu sakamakon bala’in ambaliya a birnin Derna na gabashin Libya ya haura 11,300, in ji Majalisar Ɗinkin Duniya a wani sabon rahoto a...