Tag: Acaɓa
-
Wani ɗan banga a jihar Neja, ya kashe ɗan achaɓa, ya sace babur ɗinsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta cafke wani da ake zargi da aikata kisan kai, mai suna Usman Yahaya Muhammed, wanda ya kashe wani ɗan achaɓa tare da sace babur ɗinsa a ƙaramar hukumar Mokwa da ke jihar. Wanda ake zargin, wanda ɗan banga ne na yankin, ya kashe ɗan acaɓan ne ranar Juma’a, 29 ga Satumba, 2023, ya…