Tag: Abokinsa
-
Abokinsa da matarsa su suka shirya komai – Sanusi Ɗahiru Gwarando
Ɗan uwana ne na jini kuma ƙani yake a gare ni. Ya gamu da ajalin sa ne a jihar Kano ƙaramar hukumar Tarauni cikin unguwa uku. Abokin sa da matar abokin nasa, su suka shirya komai da kan su, kuma matar ta amsa yi masa kisan gilla..! Matar ta amsa da bakin ta ita ta…
-
Ɗan sanda ya kashe abokin aikinsa, ya harbe kansa
Wani ɗan sanda mai muƙamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira. Wannan ƙarar kwana ya faru ne ranar Lahadi a ƙauyen Nyogor-Lueku, ƙaramar Hukumar, Jihar Ribas. Aminiya ta samu bayani cewa ’yan sandan biyu suna aiki ne a caji ofis da ke Taabaa, lokacin da suka tafi aiki Nyogor-Lueku su…