Kotun Majistare a Jos, ranar Juma’a ta yanke wa wani ɗan kasuwa Samuel Jigede mai shekaru 35 hukuncin ɗaurin watanni huɗu a gidan yari bisa samunsa...
Mai shari’a Rahman Oshodi na kotun laifuffukan lalata da cin zarafin cikin gida da ke jihar Legas da ke zaune a Ikeja ta yanke wa wani...
Ana ta ce-ce ku-ce a ƙasar Tanzaniya bayan da aka gano wata mata mai matsakaicin shekaru ta yi wa wani yaro ɗan shekara takwas fyaɗe tare...
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), shiyyar Abuja, a yau, 3 ga Mayu, 2023, ta gurfanar da wani...
An yanke wa wata ɗaliba ‘yar shekara 15 hukuncin ɗaurin shekara ɗaya a gidan yarin matasa saboda ta yi wa malamar ta duka a gaban dukkan...
Wata kotun majistiri da ke Ota a Ogun, a ranar talata, ta yanke wa wata matashiya mai sana’ar POS (Point Of Sale), mai suna Salawudeen Ayomide,...