Wani tsoho da shekara 71 zai yi zaman kaso na tsawon shekaru biyu sakamakon kama shi da hodar ibilis a Kano. Lauya mai kare tsohon ya...
Wata Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom da ke zamanta a birnin Uyo, ta bayar da umarnin kamawa tare da tsare wani mutum mai suna Henry Edet...
Kotun majistray me lamba 90 dake zaman ta a madobi ƙarƙashin Jagorancin maishari’a Haj. Nadiya Ado Sake, ta ɗaure wasu mutane guda biyu inda ake tuhumar...
Wata kotu da ke unguwar Dei-Dei a Abuja ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 22 hukuncin ɗaurin wata huɗu a gidan gyaran hali kan laifin...
Wata babbar kotu da ke zamanta a Ilorin ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai ga Sarkin Fulanin Kwara, Usman Adamu, da ɗan uwansa, da wani Gidaddo Idris, bisa samun...
Wata kotun majistare a Minna da ke Jihar Neja ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗauri na shekara guda bisa zargin damfarar surukarsa. Wakilinmu ya ruwaito...
Wata kotun sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja a ranar Talata, 10 ga watan Oktoba, ta yanke wa wani tsohon Manajan Darakta na Nigerian Army...
A ranar Alhamis ne aka yanke wa wani mutum da ya amince da yunƙurin kashe marigayiya Sarauniya Elizabeth ta biyu bayan an same shi a harabar...
Wata kotun gargajiya da ke Kafanchan a jihar Kaduna ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 20 mai suna James Monday hukuncin ɗaurin shekaru biyu a...
Wata kotun majistare da ke Jos, a ranar Litinin, ta yanke wa wasu ’yan’uwa biyu da ɗaya hukuncin watanni uku a gidan gyaran hali bisa laifin...