Tag: Ɗauki Mataki
-
Najeriya za ta ɗauki mataki a kan masu hana ’yan ƙasarta biza
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa daga yanzu za ta mayar da martani a kan duk ƙasar da take ƙin bai wa ‘yan ƙasar takardar izinin shiga ƙasarta. Bayanai sun ce dai ta kama hanyar cimma ruwa domin bayan kwashe shekaru ne ana muzgunawa ‘yan Najeriyar da ke neman takardun biza na shiga ƙasashen duniya ne…