Tag: Ɗauke
-
Jirgin ruwa ɗauke da mutane sama da 100 ya kife a jihar Kwara
Wani jirgin ruwa ɗauke da mutane sama da 100 ya kife a kogin Neja da ke kusa da Patigi a jihar Kwara. Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Talata a lokacin da suke komawa ƙauyen Ebbu bayan wani ɗaurin aure a unguwar Gboti. Wani mazaunin Patigi, Malam Isah Gimba, ya ce kawo yanzu…