Tag: Ɗari
-
Yadda ruwan sama ya lalata gidaje sama da ɗari a Ekiti
Ruwan sama da aka shafe sa’o’i biyu a ana yi a yammacin Juma’a ya lalata gine-gine 105 a Oke-Ako da ke ƙaramar hukumar Ikole ta jihar Ekiti. Haka kuma ya lalata cibiyoyin wutar lantarki a faɗin garin, lamarin da ya jefa mutanen garin cikin duhu. Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, a lokacin da yake tantance…