Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Neman Samun Gurbin Karatu a Makarantun Gaba da Sakandare ta JAMB, Farfesa Ishaƙ Oluyede ya koka kan yadda wasu iyaye ke zana...
Shugaba Tinubu ya ce baya ga ministocinsa, mutane ƙalilan ne kaɗai ya amince su rinƙa shiga taron zaman majalisar zartarwa na ƙasa (FEC). Shugaban Nijeriya Bola...
Hukumar ƙorafe-ƙorafen Jama’a da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, (PCACC), ta ce ta kama babban wanda ake zargi da karkatar da sama...
Waɗanda ake zargi da kashe tsohon ma’aikacin babban bankin Najeriya (CBN), Kehinde Fatinoye, da matarsa, Bukola Fatinoye da dansu ɗaya tilo a duniya Oreoluwa Fatinoye, sun...
Danjuma, mahaifin Mohammed Danjuma da aka kashe, ya koka yana neman a yi masa adalci, kan kisan gillar da aka yi wa ɗansa. An yi zargin...