Tag: Ɗan sanda
-
Ana zargin ɗan sanda da kashe sabon ango, kuma sojan Najeriya
Iyalan wani sabon ango kana jami’in a rundunar sojin Najeriya, Kofur Saheed sun kasance cikin zulumi da juyayi yayin da wani ɗan sanda ya kashe shi a jihar Legas. Rahotanni sun nuna cewa marigayin yana aiki ne da bataliya ta 174 na sojojin Najeriya da ke Odongunyan a Ikorodu kuma ya yi aure kwanan nan,…
-
Kotu ta bada umarnin a kamo shugaban APC na Kano, Abbas Abdullahi Abbas
Daga Saleh Inuwa, Kano An bayar da umarnin tsare shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abbas Abdullahi Abba wanda ake wa laƙabi da ɗan sarki jikan sarki. Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ce ta bayar da umarnin.Kotun ta ba da umarnin a kama shi domin bincike kan kalaman da ya yi. Ana zargin…