Wani ɗan sanda da ke aiki a rundunar ‘yan sandan jihar Imo, Cosmas Ugwu, ya gamu da ajalinsa bayan budurwarsa ta harbe shi har lahira. An...
Wani ɗan sanda mai muƙamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira. Wannan ƙarar kwana ya faru ne ranar Lahadi a ƙauyen...
Wasu da ake zargin ’yan ta’addan Boko Haram ne sun kai hari kan ayarin motocin Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, inda suka kashe ɗan sanda...
Wani Supritanda na ‘yan sanda Nahun Gwadi Eli ya mutu a ɗakinsa na otel dake Jos babban birnin jihar Filato. An tsinci gawar jami’in ne a ƙasa a...
Mai shari’a Ibironke Harrison na wata babbar kotun jihar Legas ta yanke wa ɗan sanda ASP Drambi Vandi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe lauya, Barista Bolanle...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta sanar da rasuwar ɗaya daga cikin jami’anta ASP Anthony Ogbodo. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Ikenga Tochukwu, wanda ya bayyana...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san su waye ba sun yi garkuwa da wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda a garin Toro da ke ƙaramar hukumar...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta amince da korar Isfekta Samuel Ukpabio, bisa zargin satar jariri. Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Benjamin Hundeyin, ya sanar...
Wasu ‘yan bindiga sun harbe wani jami’in ɗan sanda da ke aiki a hedikwatar ‘yan sanda ta Moniya da ke Ibadan, a Ibadan yayin da yake...
Wani ɗan sanda mai suna Judas Chiloane, ya rasa ransa a lokacin da ya je tsaka da yin jima’i da masoyiyarsa a wani daji a yankin...