Tag: Ɗan sa
-
Sojojin Najeriya a Zamfara, sun ceto tsohon shugaban kwalejin ilimi da ɗansa
Rundunr sojin Najeriya ta ce ta ƙubutar da tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Gusau Dakta Hassan Abubakar Augie tare da ɗansa daga hannun masu garkuwa da mutane. Cikin wata sanarwa da rundunar sojin ta fitar a shafinsa na Tuwita, sun dakarunsu na rundunar Hadarin Daji da ke Mada ne suka kuɓutar da…
-
Ganduje ya sayar da ginin hukumar kula da harkokin gwamnatin Kano a ɗansa
Kwamitin miƙa mulki na NNPP ya bankaɗo Kwamitin karɓo kadarorin gwamnati na jam’iyyar ‘New Nigeria People’s Party’ (NNPP), ya bankaɗo yadda Gwamna Abdullahi Ganduje ya sayar wa ɗansa Abba Ganduje ginin ofishin hukumar kula da harkokin gwamnati ta jihar Kano. Shugaban kwamitin, Abdullahi Baffa-Bichi ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema…