APC ta dakatar da ɗan Majalisa kan cin amana a Zamfara Jam’iyyar APC reshen Jihar Zamfara ta dakatar da Ɗan Majalisar Wakilai, Aminu Jaji bisa wasu...
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Garki da Babura daga Jihar Jigawa, Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu. Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja...
Wani ɗan majalisar wakilan Najeriya a jihar Kebbi ya aurar da ‘yan mata marayu su 100 a wajen wani ƙasaitaccen biki da aka gudanar ranar asabar....
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya sauka daga kujerarsa ta ɗan majalisar wakilan Najeriya, domin fara aiki a sabon muƙaminsa na shugaban ma’aikatan fadar...