Kamfanin mai na Ƙasa NNPCL ya tallata matatar mai ta garin Fatakwal da ta fara aiki ga ‘yan kasuwa masu zaman kansu waɗanda za su tafiyar...
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun cafke wani ɗan kasuwa mai suna Kingsley Celestino mai shekaru 49 a filin...
Wani ɗan kasuwa, mai suna Dapo Olofinmakin, ya zargi mahaifiyarsa, Olufunmilayo, da tono gawar mahaifinsa, Segun, a yunkurinta na sayar da ƙadarorinsa da ke kan titin...
Wani lamarin mai ban mamaki da ya abku a kotun sashin iyali ta Milimani na ƙasar Kenya ya ɗauki hankalin jama’a bayan da wani lauya ya...