Tag: Ɗan bindiga
-
An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga ‘Mai Dubu-Dubu’ a Sakkwato
’Yan sanda sun aika ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Hantsi, wanda aka fi sani da Mai Dubu-Dubu, lahira a Jihar Sakkwato. Kakakin ’yan sandan jihar, Ahmad Rufa’i, ya ce jami’an rundunar sun ƙwato makamai daga Mai Dubu-Dubu bayan da suka aika shi barzahu a Ƙaramar Hukumar Kware. Sanarwar da ya fitar ta ambato kwamishinan rundunar, Ali…
-
Wani magidanci ya kashe ɗan bindiga yayin ƙoƙarin hana garkuwa da iyalinsa
Aƙalla ‘yan bindiga biyu ne aka aika da su barzahu, yayin da suka yi ƙoƙarin yin garkuwa da iyalan wani magidanci a yankin Jalingo, Jihar Taraba. Lamarin ya faru cikin daren ranar Asabar, yayin da magidanci ya yi tirjiyar hanawa a tafi da iyalin sa, a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba. Kakakin ‘Yan Sandan Jihar…