Tag: Ɗalibi
-
An kashe ɗalibi a kan budurwa a jami’ar FUDMA da ke Katsina
An kashe wani ɗalibi saboda bambancin addininsa da na budurwarsa, a wani rikicin soyayya a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma da ke Jihar Katsina, kamar yadda Jaridar Aminiya ta wallafa. Ana zargin wasu ɗalibai ne suka yi wa wani ɗalibi Musulmi, Abubakar Nasir Barda, da ke aji biyu a jami’ar, dukan kawo wuƙa da sanduna har ya ce…
-
Ɗalibin sakandare a Benuwe ya kashe kansa
Wani ɗalibin makarantar sakandire mai shekaru 17 mai suna Terhemba Tyochivir ya kashe kansa a Akpehe da ke wajen birnin Makurɗi a jihar Benuwe. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Benuwe, SP. Catherine Anene, ta tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin a Makurɗi ranar Juma’a. An ce Tyochivir ɗalibi ne a Makarantar Sakandaren Gwamnati da ke…