Ana zargin wata ɗalibar aji huɗu a Jami’ar Olabisi Onabanjo (OOU) da ke Jihar Ogun ta kashe kanta ta hanyar shan guba a wani ɗakin otel....
Daga Ibraheem El-Tafseer Wata ɗaliba da aka ƙwace wa waya a makaranta ta tayar da gagarumar gobara a ɗakin kwanan ‘yan uwanta ɗalibai a wata makaranta...
Rahotanni sun ce an tsinci gawar wata ɗalibar da ke koyon karatun jarida a Jami’ar Jihar Benue, mai suna Erekaa Naomi Dooshima, kwanaki kaɗan bayan ta...
Mataimakiyar shugaban jami’ar jihar Legas (VC), Farfesa Ibiyemi Olatunji-Bello, ta umurci malaman jami’ar da su ɗauki matakin fara hana ɗalibai shiga ɗakunan karatu saboda sanya tufafin...
Wata mata ɗalibar kwalejin fasaha a jihar Delta ta yi yunƙurin kashe kanta ta hanyar tsalle daga gadar Oghara-Benin inda ta tsunduma cikin kogi. Rahotanni sun...