Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta nuna matuƙar damuwarta game da matakin da shugaban Senegal ta ɗauka na ɗaga babban zaɓen ƙasar. Ranar...
Hukumar ƙidaya ta ƙasa, (NPC), ta ce an ɗage ƙidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023 ne saboda shirin miƙa mulki na gwamnati da kuma...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ɗage shirin ƙidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023 da aka tsara. An bayyana ɗage ƙidayar ne bayan wata ganawa da...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta JAMB, ta sake sanya ranar rubuta jarabawar gama-gari ta Jami’a, UTME, ga wasu ‘yan ɗalibai a Kwalejin Christ Ambassadors da...
Gwamnatin Jihar Yobe ta ɗage dokar hana hawa babura a Yobe ta Gabas, yankin da ya ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai a jihar. Ɗagewar ta soma aiki...